Sunday, 16 July 2017

Yanda Dolapo Osinbajo da iyalanta suka yanka kek din murnar ranar haihuwarta

Yanda matar mukaddashin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo, tare da iyalanta suka yanka kek din murnar zagayowar ranar haihuwarta, wanda ta cika shekaru hamsin a Duniya, a jiyane akayi bikin, muna mata fatan alheri.

No comments:

Post a Comment