Sunday, 23 July 2017

Yanda ganawar ministan matasa da wasanni ta kasance da wasu yara masu aikin cike ramukan titi

A jiyane ministan wasanni da Matasa, Solomon Dalung yace yana tafiya a akan titi yaga wadannan kananan yaran suna aikin cike ramukan dake kan titin, basu damu da ko a biyasuba ko kar a biyasu, kamar yanda yace son Najeriyane a ransu irin yanda yake aran kowa idan yana dan karami, kamin ya girma Wani abu ya canjamai tunani.
Ministan yace ya taimakamusu, sannan ya tambayesu maganar zuwa makaranta, kuma yace sai rika bibiyansu domin yaga cewa suna zuwa makaranta domin itace gatansu a wannan matsayi.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment