Friday, 28 July 2017

Yanda Gwamnan jihar Kano, Ganduje ya daura bel din kujerar jirgi yaja hankulan mutane

Wannan hoton Gwamnan jihar Kano ne, Albdullahi Umar Ganduje A cikin jirgin sama, irin yanda ya saka bel din dake rike mutum yasa cece-kuce a shafukan sada zumunta.
Ga hotunan irin abubuwan da mutane ke fadi dangane da wannan hoton.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment