Sunday, 23 July 2017

Yanda Rahama Sadau ta haskaka a gurin nun fim dinta na turanci, Tatu

Jarumar fim din hausa da aka dakatar, Rahama Sadau kenan a wani gidan kallo a jihar  Legas inda aka nuna wani shirin fim din turanci data fito a ciki me suna Tatu, hotunan nata sunyi kyau. A cikin fim dinne wani dan wasan turanci, Desmond ya kamata wanda hoton gurin yayita yawo a shafukan sada zumunta.

Karin hotuna.

No comments:

Post a Comment