Wednesday, 26 July 2017

Yanda wadannan mutanen ke rawa da gawa zai baka mamaki

Wannan hoton bidiyon jana'izar wani mutumne wanda mutanen da suka dauko akwatin gawarshi suke ta tika rawa, hoton bidiyon ya dauki hankulan mutane sosai, wasu sunce ya birgesu wasu sunyi Allah wadai da hakan, suna cewa rashin girmamawane ga mamacin.

No comments:

Post a Comment