Wednesday, 26 July 2017

Yasin Auwal na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me bayar da umarni a shirin fim din hausa, Yasin Auwal na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da datan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.

No comments:

Post a Comment