Saturday, 29 July 2017

Zaka iya aikin ciyar da kuraye?

Wannan wani bawan Allah ne dake baiwa kuraye abinci a kasar Itofiya, irin yanda kurayen ke kewaye dashi kai zakayi tsammanin cewa shidinne zasu cinye, gurin wata ma'ajiyar namun dajine wanda masu yawan bude ido ke ziyarta dan nishadi, hoton ya kayatar.

No comments:

Post a Comment