Sunday, 16 July 2017

Zasuje aikin hajji akan keke daga kasar Ingila

Wadanan mutanen su takwas, musulmai daga kasar Ingila zasuje kasar Saudiyya domin sauke farali, zasu bi ta kasashe takwas kuma ana tsammanin zasu kwashe sati shida suna tafiya kamin sukai, muna musu fatan Allah ya kaisu lafiya ya kuma basu ikon yin karbabben aikin hajji. Amin.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment