Saturday, 5 August 2017

Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi, ya saka wadannan hotunan na diyar tashi da sukayi kyau a dandalinshi na shafin sada zumunta da muhawara, yace duk da baya kusa da ita amma koda yaushe tana zuciyarshi, da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta.

Karin hotuna.2 comments: