Saturday, 5 August 2017

An daura auren Nazir Ahmad Hausawa da amaryarshi Amina

Dazu kenan a gurin daurin auren mawaki, Nazir Ahmad Hausawa(Ziriums) a garin Kano inda aka dauramai aure da abin begen zuciyarshi, Amina Musa Muhammad, Anan Angonne da mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar a lokacin daurin auren, muna tayasu murna da fatan Allah ya kawo zuri'a dayyiba.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment