Saturday, 5 August 2017

An nada Sani Danja zakin 'yan wasan Hausa

Etsu Nupe ya nada jarumin fim din hausa  kuma mawaki, Sani Musa Danja zakin 'yan wasan Hausa, nadin da akayi a garin Naija ya samu hakartar matar Sanin wato Mansurah da yaransu da sauran 'yan uwa da abokan arziki, muna taya sani murna, Allah ya tsare ya kara daukaka. Amin.

Karin hotuna.
No comments:

Post a Comment