Tuesday, 1 August 2017

Anyi kutse a dandalin Garzali Miko na Instagram

Anyi kutse a dandalin jarumin fim din hausa, Garzali Miko, wannan hoton da ake gani a sama shine sabon dandalinshi na Instagram, masu yin irin wannan abu ko menene ribarsu?, Allah shi kyauta.

No comments:

Post a Comment