Saturday, 5 August 2017

Baban Cinedu ya zama Ango

Ayau jarumin fim din hausa daya kware a wasan barjwanci, Yusuf B .Haruna, wanda akafi sani da baban Cinedu ya zama Ango inda aka daura mishi aure da Masoyiyarshi, Jamila, kamar yanda abokin aikinshi Falalu A. Dorayi ya bada labari. Muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci wannan aure nashi.

No comments:

Post a Comment