Tuesday, 1 August 2017

Duk inda ake neman mace kyakkyawa nakai>>Samira Ahmad

Jarumar fim din hausa, Samira Ahmad kenan a wannan hoton, tayiwa kanta kirari da cewa"(ni)macece iya mace, son kowa kin wanda ya rasa, bakin cikin mahassada..." da alama wannan magana da Samira tayi ba a banzaba, watakila da wani ko wata take, domin masoyanta da dama sunyi ta tambayar lafiya, keda wa haka?

No comments:

Post a Comment