Thursday, 3 August 2017

Gaisuwar uwar gidan shugaban kasa, A'isha Buhari da gwamnan Imo, Rochas taja hankulan mutane

Yanda uwar gidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta gaisa da Gwamnan jihar Imo. Rochas Okorochas a wannan hoton yaja wasu sunyi kira da cewa hakan bai daceba a matsayinta na musulma, Hajiya A'isha Buhari dai takai ziyarane Jihar ta Imo domin nuna kara hadin kan kasa da cigaban al'umma.

No comments:

Post a Comment