Thursday, 3 August 2017

Hoton Atiku Abubakar yana ganawa da Firaiministar Ingila, Theresa May

A wannan hoton tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakarne tare da firaiministar Ingila Theresa May suke ganawa, lallai wannan hoton yana nuna irin karfin da kuma samunshiga da Atiku yake da ita a siyasar Duniya.

No comments:

Post a Comment