Thursday, 3 August 2017

Hotunan kamin biki masu kayatarwa na diyar Hauwa Maina, Maryam Abubakar

Diyar jarumar fim din hausa da turanci, Hauwa Maina, wato Maryam Abubakar kenan a wannan hoton na kamin biki ita da Angonta, Umar Ahmed wanda za'a daura aurensu kwannan idan Allah ya yarda, Hauwa maina tace zatayi matukar kewar diyartata, amma kuma a lokaci guda tana farinciki da samun siriki na gari. Muna musu fatan alheri.
Wani abin birgewa da wadannan hotunan shine, basu taba jikin junaba kamar yanda aka saba gani a hotunan kamin biki na zamani.

No comments:

Post a Comment