Saturday, 5 August 2017

Hotunan Kamu na bikin Nazir Ahmad Hausawa(Ziriums) da amaryarshi Amina Musa Muhammad

Wannan hotunan kamu ne na bikin mawaki, Nazir Ahmad Hausawa(Ziriums) da amaryarshi Amina Musa Muhammad, a yaune da misalin karfe sha daya za'a daura aurensu, a cikin wadanda sukazo halartar shagalin bikin na Nazir harda abokanshi farar fata, Muna tayasu murna da fatan Allah ya sanyawa wannan aure nasu albarka.

karin hoto.

No comments:

Post a Comment