Saturday, 5 August 2017

Hotunan Kamu na bikin Sadik Ado Bayaro

Har yanzu dai ana cikin shagalin bikin dan tsohon sarkin Kano, Sadik Ado Bayero da Amaryarshi Sa'adatu, anan hotunan yanda akayi kamune,hotunan sunyi kyau, muna taya amarya da ango murna.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment