Friday, 4 August 2017

Hotunan shagalin bikin Abubakar Ado Bayaro

Hotunan shagalin bikin dan tsohon sarkin kano, Abubakar Sadik Ado Bayaro kenan da amaryarshi Sa'adatu Sa'armata, an dauki hotunan nan a gurin daren labarawa da akayi, wanda yana daya daga cikin jerin shagulgulan da aka shirya yi a wannan biki, muna tayasu murna da farinciki da fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu. Amin.

Karin hotuna.
No comments:

Post a Comment