Saturday, 5 August 2017

Hotunan uwar gidan Abdulmumini Jibril da jaririyarta

Uwar gidan dan majalisar wakilai da aka dakatar, Abdulmumini Jibril kenan tare da jaririyar data haifa kwanannan Fauziya da kanwarta Fadiya a wadannan hotunan nasu da sukayi kyau, Abdulmumini Jibril yace sune(iyali) babban arzikinshi a Duniya. Muna fatan Allah ya raya.

karin hoto.


No comments:

Post a Comment