Friday, 4 August 2017

"Ina goyon bayan a kori inyamurai daga Arewa">>Tijjani Asase

Jarumin fim din hausa, Tijjani Asase, ya fito fili ya bayyana ra'ayinshi akan maganar wasu matasan Arewa da sukace sun abaiwa inyamurai wa'adi subar yankin Arewar tunda basu yarda da hadakar kasar Najeriyaba, Tijjani dai shine dan fim na farko daya fito ya bayyanawa Duniya ra'ayinshi akan wannan batu.

No comments:

Post a Comment