Tuesday, 1 August 2017

Kalli hoton Shu'aibu lawal, Kumurci lokacin yana yaro

Jarumin fim din hausa, Sha'aibu Lawal, Kumurci kenan a wannan tsohon hoton nashi, lokacin yana yaro. Wasu dai da sukayi sharhi akan wannam hoton sunce da alama koda yana karamin yaro ba kanwar lasa bane.

No comments:

Post a Comment