Saturday, 5 August 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Sa'adiya Kabala

Jarumar fim din hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadanan hotunan nata da sukayi kyau, ta saka hoton a shafinta na sada zumunta tana yiwa masoyanta barka da Juma'a, Sa'adiya tana sanye da jar rigar fim din Gwaska na Adam A. Zango, wanda tace Adamun Ogantane. Hotunan sunyi kyau.

No comments:

Post a Comment