Thursday, 3 August 2017

Karin hotunan kamin biki na Maryam da angonta, Umar

Diyar Hauwa Maina, Maryam Abubakar da mijinta, Umar Ahmed kenan a wadannan hotunan nasu na kamin biki da suka birge, muna musu fatan Alheri, Allah yasa ayi biki lafiya.

karin hoto.

No comments:

Post a Comment