Tuesday, 1 August 2017

Kudi basa iya sayen farinciki saidai su jawowa mutum girmamawa>>Ummi Zezee

Jarumar fim din hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton rike da damman kudi, da alama fuskarta babu annashuwa, tace, kudi basa iya sayen farin ciki saidai su yawowa mutum girmamawa daga mutane.

No comments:

Post a Comment