Friday, 4 August 2017

Matan kasar Aljeriya naso a barsu su rika saka fant da rigarmama

Wasu mata a kasar Aljeriya na fafutukar ganin an barsu sun saka fant da rigarmama kawai irin yanda turawa sukeyi a lokacin da sukaje shakatawa bakin ruwa, wata matace ta tsiro da wannan maganar tace saka fant da rigar mama ba haramun bane a kundin tsarin mulki na kasar, amma irin yanda mutane zasu rika kallon mace da nunamata kyama shine suke kokarin ganin an kawar.

Saidai mazan kasar sunce sam basu yarda da wannan tabararba domin wannan yin koyine da turawan yamma saboda haka bazasu bari a batamusu tarbiyya 'ya 'ya kanne da matansuba.

No comments:

Post a Comment