Wednesday, 2 August 2017

Namadi Sambo na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi sambo na murnar zagayowar ranar haihuwarshi a yau, muna tayashi murna da fatan, Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.

No comments:

Post a Comment