Wednesday, 2 August 2017

Nazir, Ziriums zai angwance

Mawakinan, Nazir Ahmad Hausawa wanda akafi sani da Ziriums, zai angwance idan Allah ya kaimu ranar Asabar dinnan me zuwa, muna tayashi farinciki da fatan Allah yasa ayi lafiya, ya kuma Albarkaci wannan aure nashi.

No comments:

Post a Comment