Wednesday, 2 August 2017

Sabuwar wakar Sani Musa Danja me sun Uwa

Jarumin fim din hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja, yayi wata sabuwar waka tare da shahararriyar mawakiyar turanci, wato Dija, Sani ya sakawa wakar suna Uwa.

No comments:

Post a Comment