Friday, 4 August 2017

Sani Danja zai zama zakin 'yan wasan Arewa

Sarkin Nupe(Esu Nupe) zai baiwa jarumin fim din hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja, Sarautar "zakin 'yan wasan arewa" ranar Asabardinnan me zuwa idan Allah ya kaimu, muna taya Sani murna da fatan Allah yaja zamani ya kuma kara daukaka. Amin.

No comments:

Post a Comment