Sunday, 6 August 2017

Sani Danja, Zaki da Sarauniyarshi, Mansura Isa

Zakin 'yan wasan Arewa, jarumin fim din hausa kuma mawaki ,Sani Musa Danja kenan tare da Sarauniyarshi, Mansurah isah a wannan hoton nasu da yayi kyau, a jiyane dai me martaba Esu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar ya nada Sani Zakin 'yan wasa Arewa, Allah ya taya riko.

No comments:

Post a Comment