Friday, 4 August 2017

Sani TY Shaban na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Wannan dan jarumin fim din hausane, TY Shaban, sunanshi Sani, mahaifinnashi yayi murnar zagayowar ranar haihuwar dan nashi ayau, Muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarshi da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment