Saturday, 5 August 2017

Tuna baya: Sir Ahmadu Bello yana koyawa wata yarinya karatu

Marigari, Firimiyan Arewa, Sardaunan Sakkwato, Alhaji Sir Ahmadu Bello kenan a lokacin rayuwarshi yana karfafawa wata yarinya gwiwar yin karatu a shekarar 1959.

Marigayi sardaunane ya bude makarantar sakandiren mata ta farko a Arewa ta Queen Elizabeth dake garin Ilori a jihar kwara dan karfafawa mata neman ilimin zamani, Muna rokon Allah yakai rahama kabarinshi.

No comments:

Post a Comment