Saturday, 5 August 2017

Tuna baya:Muhammad Ali na sujada a filin dambe

Marigayi tsohon tauraron damben boxing, Muhammad Ali kenan yake sujada a cikin filin damben, wannan ya nuna irin yanda baya shakkar nuna soyayyar addininshi a fili, lura da cewa yana rayuwane a tsakiyar fararen fatan kasar Amurka,. Muna fatan Allah ya kai haske kabarinshi ya kuma yafe kurakuransa.

No comments:

Post a Comment