Tuesday, 1 August 2017

Wannan hoton yaja hankulan mutane

Wannan hoton angon da amaryarshi yaja hankula a shafukan sada zumunta da muhawara, wasu dai sun rika yiwa matar ba'a, a yayin da wasu suka rika yiwa mijin tsiya cewa ya auri wadda ta girmeshi, ko kuma tafi karfinshi, saidai abinda basu fahimtaba shifa so makahone, kuma duk yanda halittar mutum take a rayuwa, baikamata a tsangwameshiba, domin bashi yayi kanshiba.

No comments:

Post a Comment