Sunday, 6 August 2017

Wannan hoton ya kayatar

Wannan hoton wasu 'yan matane da ya watsu a shafukan sada zumunta, hoton ya kayatarne saboda labarin daya danganta dashi na cewa 'yan matan 'yan Najeriyane kuma musulmai, a wani labarin yazo da cewa Likitocine dukkansu a wani labarin kuma yazo da cewa suna karatun likitanne a kasar Sudan. Koma dai yaya gaskiyar labarin yake, sun birge, kuma muna musu fatan Alheri, Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment