Wednesday, 27 September 2017

A cuci maza: kalli yanda kwalliyar zamani ke canja kamannin mata

Samari a ringa lura da ankarewa yawancin 'yan matannan masu yin irin kwalliyarnan ta zamani tana kara musu kyau sosai yanda idan ka ganta babu kwalliyar sai kayi mamaki, wannan ya tunamin da labarin wata budurwa da saurayi sunhadu taci kwalliya ana taku daidai suna tafe suna hira  kawai sai tsautsai tayi tintibe ta fada wani kudiddifin ninkaya dake gefensu ai kuwa kwalliyar dake fuskarta gaba daya ta zagwanye asalin kamanninta suka bayyana saurayi yana ganin haka yace ya fasa.A yayinda yana da kyau mace tayi kwalliya daidai misali amma wata kwalliyar tana wuce kima kai wasuma sunce irin wannan kwalliyar ta zamani wai tafi yiwa munana kyau.....

No comments:

Post a Comment