Thursday, 14 September 2017

Abba El-Mustafa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fim din Hausa Abba El-Mustafa na murnar zagayowar ranat ahihuwarshi a yau 14 ga watan Satumba, Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment