Saturday, 9 September 2017

Abdulmumini Jibrin na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Dan majalisar Wakilan tarayya da aka dakatar me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin, Maliya na murnar cikarshi shekaru 41 a Duniya, kuma 'ya 'yanshi sun shiryamai kek na musamman dan bikin wannan rana.Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment