Friday, 29 September 2017

Adam A. Zango tare da Nura M. Inuwa

Jarumin fim din Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da shahararren mawaki Hausa Nura M. Inuwa duk sunsha kwat, hoton nasu yayi kyau.Haka kuma Adamun ya taya masoyanshi barka da ranar Juma'a.

No comments:

Post a Comment