Thursday, 28 September 2017

Aljanna me masoya da yawa: Wani bature ya dauki hoton shugaba Buhari zai kai kasarsu saboda irin soyayyar da yake mishi

Wani bature kenan da wani me suna Aminu Kabir yace ya gani a filin jirgin sama dauke da hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari, da Aminu ya tambayi baturen me zaiyi da hoton sai yace mishi yana son shugaba Buhari shiyasa ya samu hotonshi zai tafi dashi kasarsu, lallai baba Buhari me masoya da yawa.

No comments:

Post a Comment