Friday, 29 September 2017

Allah Sarki: Sojoji mata sun dukufa neman mazajen aure haikan

A satin da ya gabatane labari ya watsu cewa matan dake aikin soja sun koka saboda rashin masoya, sojojin mata sunyi kira ga mutanen gari da cewa idan suna sonsu kada suji tsoro su fito su bayyana musu domin zaman kadaici ya ishesu, to wannan magana sai kara tabbata take domin kuwa wannan sojar da ake ganin hotunanta ta saka hotunan natane a dandalinta na sada zumunta da muhawara tana tallar kanta cewa wa zaizo ya saka mata zoben alkawari wanda zasuyi aure?.Hotunan sojar me suna Godwin Grace ya ja hankulan mutane sosai, muna fatan Allah ya hadata da masoyi na gaskiya, koda yake sojace fa idanma kaje da soyayyar karya....to jiki magayi.
1 comment:

  1. Allah yabata miji nagari kuma yabashi ikon yin adalci a cikin zamantakewar aurensu
    Daga karshe inamata fatan alheri

    ReplyDelete