Friday, 8 September 2017

Allah ya amsa fatanta na rasuwa bayan kammala aikin hajji


Wannan wata baiwar Allahce me suna Maryam da taje aikin hajjin bana bayan ta kammala aikin hajji Allah ha karbi rayuwarta, dama dai kamin ta tafi daga Najeriya ta gayawa mahaifiyarta cewa "Mama fatana idan na gama aikin hajji na lafiya, ace Allah ga dauki raina acan". Allah sarki ashe dai Allah ya amsa wannan fata nata. Allah yakai Rahama Kabarinta.Wannan Samhace diyar marigayiyar. 
Ga labarin kamar yandda wani Abdullahi I. Mahuta ya bayar dashi a dandalinshi na Facebook.
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!
Allah ya jikan ki Maryam (Maman Samha). Allah ya gafarta ma ki.
Her last statement to her mother when she was leaving for this year's Hajj was:
"Mama, fata na idan na gama aikin Hajji na lafiya, ace Allah ya dauki rai na a can"
And Allah answered her prayers and granted her wish. Za a yi jana'izar ta a Haram probably gobe in shaa Allah.
Allah ya raya mana Samha."

1 comment:

  1. Allahu akbar, Allah ya ba mu damshin ta, ya sa mu cika da imani ... Ameen

    ReplyDelete