Sunday, 24 September 2017

Amina Muhammad tare da Hadiza Isma'il El-Rufai

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya Amina Muhammad tare da matar gwamnan jihar Kaduna Hajiya Hadiza isma'il El-Rufai da mukarrabanta sun dauki hoton dauki da kanaka a lokacin da suka halarci taron majalisar dinkin Duniya, hoton ya birge kuma abin alfaharine ace wadannan matan Arewane suka daukaka sunanmu a Duniya ta hanya me kyau.

No comments:

Post a Comment