Saturday, 30 September 2017

An daura auren Kawu Kamfa: " Na rike matata kam kamar yanda baba Buhari ya rike Najeriya">>injishi

Me shirya finafinan Hausa Kawu Kamfa ya zama Ango, an daura aurenshi a yau da sahibarshi, muna mishi fatan alheri da kuma Allah ya basu zaman lafiya.

Kawu Kamfa yayi wani batu akan auren nashi wanda yaja hankulan mutane, cewa yayi" Alhamdulillahi na godewa Allah na rike matata kam kamar yanda baba Buhari ya rike Najeriya.No comments:

Post a Comment