Sunday, 17 September 2017

An daura auren Saeed Nagudu

A jiya Asabarne aka daura auren Shahararren mawakin Hausa, Saeed Abubakar Yahaya Nagudu, 'Yan uwa da abokan arziki sun samu halartar wannan shagalin biki, muna tayashi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba. Amin.No comments:

Post a Comment