Tuesday, 5 September 2017

Anyi taron jaruman fin din Hausa mata na da dana yanzu

Jaruman finafinan hausa na da dana yanzu mata sun hadu a wani gurin taro na musamman da aka shirya na wata gidauniyar masana'antar finafinan na Hausa wato Kannywood Foundation, Jarumai da yawa da aka jima ba'aji duriyarsu ba sun halarci wannan taron kuma sun haskaka a cikin hotunan da suka dauka.Abida Muhammad
Wasila.
Fati Muhammad
Samira Ahmad
Mansurah Isah
Rukayya Dawayya
Sa'adiya Gyale
Laila
Rashida maisa'a

na daga cikin jaruman da suka halarci wannan taron.


No comments:

Post a Comment