Wednesday, 27 September 2017

Aubameyang dan kishin Afrika

Shahararren dan kwallo Aubameyang kenan me bugawa kungiyar kwallon kafa ta kasar Jamus Dortmund, haifaffen kasar Faransane wanda mahaifinshi dan kasar Gabonnne mahaifiyarshi kuma nada asalin Andulus, Yana bugawa kungiyar kwallon kafa ta kasar Gabon wasa, hukumar fifa ta bashi matsayi na uku a cikin 'yan kwallon da sukafi gudu a Duniya, dan kishin nahiyar Afrikane, wannan ne yasa ya buga tambarin nahiyar a gadon bayanshi kamar yanda ake iya gani a wannan hoton na sama.Akwai raderadin cewa Aubameyang musulmine. Munamai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment