Friday, 8 September 2017

"Ba maiyi sai Allah">>Hadiza gabon

Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau, Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumuntane ta rubuta "ba maiyi sai Allah", wani dai cewa yayi da alama Hadizar na yawan yin tsayuwar dare domin kuwa annurin fuskarta yayi yawa.

No comments:

Post a Comment